﷽
بسم الله الرحمن الرحیم
ﭩ
ﭪ
ﭫ
ﭬ
ﭭ
اذا زلزلت الارض زلزالها ۱
gumi | Idan aka girgiza ƙasa, girgizawarta. |
---|
ﭮ
ﭯ
ﭰ
ﭱ
واخرجت الارض اثقالها ۲
gumi | Kuma ƙasa ta fitar da kayanta, masu nauyi. |
---|
ﭲ
ﭳ
ﭴ
ﭵ
ﭶ
وقال الانسان ما لها ۳
gumi | Kuma mutum ya ce "Mẽ neya same ta?" |
---|
ﭷ
ﭸ
ﭹ
ﭺ
يوميذ تحدث اخبارها ۴
gumi | A rãnar nan, zã ta faɗi lãbãrinta. |
---|
ﭻ
ﭼ
ﭽ
ﭾ
ﭿ
بان ربك اوحى لها ۵
gumi | cewa Ubangijinka Ya yi umurni zuwa gare ta. |
---|
ﮀ
ﮁ
ﮂ
ﮃ
ﮄ
ﮅ
ﮆ
يوميذ يصدر الناس اشتاتا ليروا اعمالهم ۶
gumi | A rãnar nan mutane za su fito dabam-dabam domin a nuna musu ayyukansu. |
---|
ﮇ
ﮈ
ﮉ
ﮊ
ﮋ
ﮌ
ﮍ
فمن يعمل مثقال ذرة خيرا يره ۷
gumi | To, wanda ya aikata (wani aiki) gwargwadon nauyin zarra, na alheri, zai gan shi. |
---|
ﮎ
ﮏ
ﮐ
ﮑ
ﮒ
ﮓ
ﮔ
ومن يعمل مثقال ذرة شرا يره ۸
gumi | Kuma wanda ya aikata gwargwadon nauyin zarra na sharri, zai gan shi. |
---|

قرآن - سوره ۹۹ زلزله - آیه ۱